Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: A karin farko tun bayan da aka ce cutar shanyewar rabin jiki ta kamashi, An ga Ministan Kudi a Birnin Landan tsaye da kafafunsa

Ministan Kudi, Wale Edun ya bayyana a birnin Landan inda aka ganshi a tsaye da kafafunsa.

Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da rahotanni suka watsu cewa bashi da lafiya kuma cutar Shanyewar rabin jiki ta kamashi.

An ganshi a wajan wani bikin baje kolin fasahar zanezane da aka yi a landan din.

Karanta Wannan  'Yan Najeriya dubu 50 sun yi gudun Hijira zuwa kasar Ingila a shekarar 2024

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *