Thursday, January 22
Shadow

Kalli Bidiyon: A yau ma, Sarkij Kano, Muhammad Sanusi II ya je aji a jami’ar Northwest University, Kano inda ya ci gaba da daukar Darasi

A yau ma me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya sake komawa aji a jami’ar Northwest University, Kano inda ya ci gaba da daukar Darasi.

An ga sanda yake shiga ajin.

Sannan an ga yanda yake hira da abokan karatunsa.

Hakanan an ga yanda ‘yan matan ajin nasu suka rika daukar hoto dashi.

Karanta Wannan  Kalli hotunan cikin gidan Attajirin Najeriya, Abdulsamad Rabiu BUA da ya dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *