Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: A yaune Nafiu Bala Gombe ke gudanar da baban taron Jam’iyyar ADC tsagin da yake shugabanta amma babu kowa a wajan

Rahotanni sun ce a yaune Nafiu Bala Gombe yake gudanar da babban taron jam’iyyar ADC tsaginsa inda zasu zabi shuwagabannin jam’iyyar.

Saidai Bidiyon dake ta yawo a kafafen sada zumunta aun nuna cewa babu kowa a wajan taron

Wasu rahotanni sun ce har Naira Dubu hamsin ake baiwa duk wanda ya yadda zai je wajan taron amma duk da haka babkowa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An bamu kudi mu yi zàngà-zàngà neman a hukunta malam Nasiru Ahmad El-Rufai amma da na gano akanshine zamu yi nace ba zan yi ba saboda inasonshi>>Inji Daya daga cikin masu Zàngà-zàngàr neman a Hukunta El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *