Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon abin Kunyar da ya faru da gwamnan jihar Adamawa, wanda har sai da jami’in tsaronsa ya fashe da dariya

Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya je garin Ganye mahaifar Atiku Abubakar inda yake tallar jam’iyyar PDP.

Saidai a wajan yana jawabi ana masa ehon bamayi.

Daga baya abin ya bashi haushi ya mayar da martani me zafi.

A karshe dai da ya ga jawabin nasa ba zai yiyu ba, sai yace DJ ya saka mai kida, inda ya dan taka rawa, ya kama gabansa, ya fice daga wajan taron.

Karanta Wannan  PDP ta nemi Tinubu ya yi bincike kan tiriliyan 25 da ta zargi 'yan APC da sacewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *