Wednesday, October 14
Shadow

Da Duminsa: Saka Rafali dan kasar Morocco ya hura wasan Najeriya da Egypt ya jawo cece-kuce

Rafali Jalal Jayed dan kasar Morocco ne aka nada ya hura wasan Najeriya da Egypt.

Lamarin ya dagawa ‘yan Najeriya da yawa hankali inda wasu kw ganin ba lallai awa Najeriya adalci a wasan ba.

A ranar 17 ga watan Janairu ne dai za’a buga wasan inda za’a samu wanda zai zo matsayi na uku a tsakanin kasashen biyu a gasar AFCON.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Kalli Bidiyon yanda Mai Wushirya ya yiwa wasu 'yan Tiktok da 'yan Kannywood dake Màdìgò tonon Silili, yace ko sallah basa yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *