
Bayan nasarar da Barcelona ta samu Akan Real Madrid inda aka ga taci Real Madrid 3-2 a daren jiya.
A yayin da suke Murna, An ga Lamine Yamal yana Live a Instagram.
Saidai an hango golan Barcelona, Wojciech Szczęsny yana zukar Tàbà.
Nan da nan, Lamine Yamal ya dakatar da live din da yake yi.
Lamarin ya jawo cece-kuce sosai.