Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: An sanyawa gidan Gwamnatin jihar Kwara Sunan Ahmadu Bello

Wannan Bidiyon ne dake nuna gidan Gwamnatin jihar Kwara da aka saka masa sunan Ahmadu Bello Hausa.

Lamarin ya jawo muhawara a kafafen sadarwa.

Karanta Wannan  Bidiyo Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya kaddamar da littafin da aka rubuta kan rayuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *