
Wannan wani Bahaushene dan jari Bola da aka ga wasu ‘yan Kudu sun bishi da gudu, sun koreshi daga unguwarsu bisa zargin mugune.
Lamarin ya jawo cece-kuce sosai inda wasu ke cewa hakan ya dace, wasu kuwa na cewa a koyaye dan ba kowane Bahaushene mugu ba.