Friday, July 17
Shadow

Kalli Sabon Bidiyo da Duminsa: Duk da ta kutsa kai cikin Farfajiyar majalisar tarayya da karfin tsiya, An kulle ainahin cikin zauren Majalisar aka hana sanata Natasha Akpoti shiga ciki, yayin da su Akpabio ke ciki, Ji abinda ya kuma yi

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Bayan da ta kutsa kai da karfin tsiya cikin farfajiyar majalisar Dattijai An kuma hana Sanata Natasha Akpoti shiga ainahin cikin zauren majalisar inda su Akpabio ke zaune.

Sai dai data ga haka, ita da magoya bayanta sun ja da baya sun koma inda suka fito.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: ADC ta kwace mana El-Rufai, Sannan ta Kwace mana Abubakar Malami, Sannan ta kwace mana Rotimi Amaechi dan haka ba zamu barsu su zauna lafiya ba sai mun tarwatsa su>>Inji me magana da yawun APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *