Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Kwankwasiyya sun yi tattaki zuwa gidan Kwankwaso dan nuna soyayya a gareshi

Wannan Bidiyon ‘yan Kwankwasiyya ne yayin da suka yi tattaki zuwa gidan Kwankwaso a Kano dan nuna soyayya a gareshi.

Hakan na zuwane yayin da Abba Kabir Yusuf ke shirin komawa jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  Farashin ɗanyen man fetur ya yi mummunar faɗuwa a kasuwar duniya wadda rabon da aka irinta tun shekaru 5 da suka gabata, kudin shigar Najeriya zasu samu Gibi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *