Tuesday, March 17
Shadow

Kalli Bidiyon Abinda dan Kwallon Najeriya, Ola Aina yace akan Haduwar Super Eagles da Morocco

Dan kwallon Najeriya, Ola Aina ya taya Super Eagles addu’ar Allah yasa su yi nasara akan kasar Morocco.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya dauki hankula.

A ranar Alhamis ne dai Najeriya zata buga wasan da Kasar Morocco.

Karanta Wannan  Sanata Ali Ndume ya baiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu shawarar rushe kungiyar PENGASSAN

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *