Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani yayi Gùdù da mota wanda ba’a taba ganin irinsa ba a Najeriya

Wannan wani ne da yayi gudu da mota irin wanda ba’a taba ganin irinsa ba a Najeriya.

Ya dauki kansa Bidiyon yayin da yake gudun wanda yasa mutane suka rika kiran ya kamata Road Safety su kamashi.

Da yawa sun bayyana cewa, zai iya jawo mummunan Khàdàrì

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Gwamnin Ban tausai inda Hukumomin sojan Najeriya suka kama wani soja me mukamin Kanal saboda yayi korafin an ki kara mai matsayi zuwa Brigadier General

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *