A yaune, Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya fita daga jam’iyyar NNPP a hukumance inda ya bayyana dalilin rashin zaman lafiya a jam’iyyar.
Bayan hakan, An ga Kwankwaso ya fito bainar jama’a inda dandazon masoyansa suka taru suna nuna masa goyon baya.