Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon abinda Kwankwaso yayi a yau dinna bayan da Abba ya fita daga NNPP

A yaune, Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya fita daga jam’iyyar NNPP a hukumance inda ya bayyana dalilin rashin zaman lafiya a jam’iyyar.

Bayan hakan, An ga Kwankwaso ya fito bainar jama’a inda dandazon masoyansa suka taru suna nuna masa goyon baya.

Karanta Wannan  Wadannan dakikan Gwamnonin naku da suka bayar da hutun makaranta saboda zuwan watan Ramadan 'ya'yansu basa zuwa wadannan makarantun gwamnatin, sun kai 'ya'yansu can makarantun kudi a Abuja ko kasashen waje>>Omoyele Sowore ya gayawa 'yan Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *