Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Abinda ya faru da Atiku yayin da yake aikin Umrah da ya dauki hankula

An hangi tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar a kasa me tsarki yana aikin Umrah.

An ga yanda ‘yan Najeriya da yawa suka zagayeshi suna ta gaisawa dashi.

https://twitter.com/i/status/2030733364450234512

A jiyane dai Atiku ya tafi aikin Umrah inda aka ga ya sauka a Madina.

Karanta Wannan  'Yansanda sun Tarwatsa masu zanga-zangar adawa da tsare-tsaren gwamnatin Tinubu da 'yan Jarida suka banka musu barkonon tsohuwa a jihar Rivers da Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *