Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Gfresh Al-amin ya goya matarsa da ya dauki hankula

Wannan Bidiyon Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ne inda aka ga ya goya matarsa, Maryam.

A Bidiyon, an ji yana fadin ansha ruwa.

Karanta Wannan  Na yi na'am da hana hawan Sallah a Kano da hukumar 'yansanda suka yi kuma ina zan bi wannan doka>>Inji Sarki Aminu Ado Bayero

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *