Friday, September 4
Shadow

Kalli Bidiyon abinda ya faru tsakanin Wasu sojoji da wani mutum da ya jawowa sojojin Allah wadai

Wadannan wasu sojoji ne da suka lakadawa wani mutum na jaki a bakin titi.

Saidai hakan ya jawo musu Allah wadai inda da yawa ke cewa daji ya kamata a kaisu su nuna kokarinsu acan.

Karanta Wannan  Kin Auren wadda kai ka fara fashe mata Dutsen Fintipio dinta na da sakamako marar kyau a rayuwarka>>Inji Fasto  Dr. Daniel Olukoya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *