Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon yanda tsawa ta fado kusa da wata dake wanka a cikin ruwan sama

Wata dake wanka a cikin ruwan sama ta dauki hankula bayan da aka ga tsawa ta fado kusa da ita.

Kiris dai tsawar ta fada kanta amma ta sha da kyar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Sadiya Haruna Har lauyoyi take baiwa kanta suna..da ita>>Inji Gfresh Al-amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *