Sunday, August 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Ahmad XM ya bayyana wanda yayi nasarar samun kyautarsa ta Naira Miliyan 1

Ahmad XM ya sanar da wanda ya lashe kyautar Miliyan 1da yace zai baiwa daya daga cikin mutanen dake comment dinsa.

Wanda ya lashe wannan kudi shine Uzaifa Sabitu wanda ya bayyana cewa, ya dade yana son canja rayuwarsa inda yace idan ya samu kudin zai karfafa kasuwancinsa dasu.

Ahmad XM yace masa ya tura masa da account dinsa kuma tuni ya saka masa kudin.

Daga baya matashin ya bayyana a wani Bidiyo inda yakewa Ahmad XM Godiya.

Karanta Wannan  Hukumar 'yansandan Najeriya ta yi magana kan dansandan da aka ga matasa na Dùqànsà saboda zargin yayi sàtà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *