Friday, July 17
Shadow

Ji Abinda Sarkin Waka yace bayan da aka cire Najeriya daga gasar AFCON

Naziru Ahmad Sarkin Waka ya bayyana cewa, ya kamata Attajirin Najeriya, BUA ya dawo da kudaden da yawa Super Eagles alkawari zuwa Arewa.

Yace kudin zasu yi amfani a Arewa sosai.

Ya wallafa hakane a shafinsa na Facebook.

BUA dai ya cika alkawarin da yawa ‘yan kwallon na dala $500,000 duk da basu yi nasara ba

Karanta Wannan  Hotuna da Duminsu: Kalli Yanda aka saka Gawar shugaba Buhari a mota za'a tafi da ita Daura daga garin Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *