Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Amsar da shugaba Tinubu ya bayar da aka tambayeshi kan matsalar tsaron Najeriya data dauki Hankula

Wani Bidiyo na ta yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yana bayar da amsa kan matsalar tsaro

Saidai da yawa sun bayyana cewa basu fahimci abinda yake fadi ba.

Da yawa dai sun rika bayyana cewa, bai cancata zama shugaban kasa ba.

https://twitter.com/i/status/2059715650004632015
Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Faransa ta haramta shan taba a bainar jama'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *