Friday, August 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Matata ta sussurfawa Mahaifiyata Zhaghi dan haka na tsani aure>>Inji Gfresh Al-amin

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, Matarsa ta zazzagi mahaifiyarsa da kuma Sadiya Haruna.

Yace saboda rikicin da yake yi da matarsa ko Sallar Idi bai samu zuwa ba.

Yace dan haka ya tsani aure kuma auren ba zai yi ba ya fasa.

Ya ce ya tafi Kano ya bar mata gidan da yake zaune a Abuja.

Inda yace yanzu ma kasar zai bari.

Karanta Wannan  Yansandan Najeriya sun kama saurayin da ya haɗa baki da budurwarsa don 'damfarar' iyayenta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *