Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Amurka idan bata jefor Nokiliya Najeriya ba bata tsoron Allah>>Inji Sarkin Waka

Tauraron mwakin Hausa, Naziru Ahmad Sarkin Waka ya bayyana cewa Amurka ta kawo duk harin da zata kawo Najeriya musulmin Najeriya da Allah ya dogara.

Naziru na martanine ga barazanar shugaban kasar Amurka, Donald Trump ta kawo hari Najeriya kan ‘yan ta’adda.

Yace dama dadin me ya ragewa Talakan Najeriya dan haka shi dai baya jin tsoro.

Kalli Bidiyonsa anan:

Kalli Bidiyon anan

https://twitter.com/sarkinwaka_/status/1985637998197698792?t=WTa8Z_t9n5FkHrf9ybij2A&s=19
Karanta Wannan  Shin wai me yasa 'yan kudu suke ta fitowa suna nuna Tinubu suke son ya zama shugaban kasa a 2027 wasu ma har cewa suke basu son dan Arewa amma babu wani babba a Arewa dake mayar da martani?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *