Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: An baiwa Gfresh Al-amin tallar wani Club/Gidan rawa dake Abuja inda mata ke rawa, babu kaya a jikinsu

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa an bashi jakadancin wani gidan rawa inda mata ke rawa babu kaya a jikinsu dake Abuja.

Gfresh ya nuna gidan rawan da kuma shuwagabannin gidan inda yaje suka kulla yarjejeniya.

Ya bayyana cewa, kwanannan zai fara tallar gidan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Katafaren gidan da Ali Jita ya ginawa mahaifiyarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *