Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Suna ta murna bayan da suka ga sunan Allah a jikin naman da suka siyo

Wannan wasu yarbawa ne a garin Ijesa na jihar Ogun wanda ke ta murna bayan da suka ga sunan Allah a jikin wani nama da suka siyo.

Sun rika kabbara suna bayyana mamakinsu.

Lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Bidiyo Kalli Miliyan 10 da kayan Abinci, Shinkafa, Kaza, da Talotalo, lemu da za'a kai a matsayin kudin fansa dan kubutar da wani da aka yi Gàrkùwà dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *