Friday, August 7
Shadow

Kalli Bidiyon: An baiwa wani direba sakon wayar iPhone 16 ta Naira Miliyan 1.2 ya kaiwa wani soja amma ya tsere da wayar, saidai aun bibiyeshi har gida suka kamashi a gaban matarsa

Wannan wani Direba be da aka kama ya gudu da wayar iPhone 16 da aka bashi ya kaiwa wani soja.

Saidai an bibiyeshi har cikin gidan matarsa aka kamashi a gaban matar tasa

A cewarsa wai wani abokinshi ya sace wayar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Duk wanda ya bayar da kudi wai a sauke masa Qur'ani dan kasuwancinsa ya bukasa yayi Bidi'a>>Inji Malam Jamilu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *