Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda dan gidan shugaban kasa, Seyi Tinubu ke tuka kansa a Mota, da yawa sun yaba masa cewa bashi da girman kai, ashe har tuka kansa yake a mota?

Wani Bidiyo ya bayyana inda aka ga dan shugaban kasa, Seyi Tinubu na tuka kansa a Mota.

Wasu sun jinjina masa cewa hakan ya nuna bashi da girman kai.

https://twitter.com/i/status/2047519082589605992
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Fasto ya bayyana cewa, Kiristoci ya kamata su rika layya ba Musulmai ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *