Saturday, October 17
Shadow

Kalli Bidiyon: An hangi Kylian Mbappe a Amurka tare da Budurwarsa

Bayan kammala wasan World Cup, Kylian Mbappe bai bar kasar Amurka ba.

An ganshi da Budurwarsa a Miami suna shakatawa.

Ingila tawa Faransa 6-4 a wasan neman matsayi na 3 a gasar World Cup wanda hakan ke nufin kasar Faransa ta zo ta hudu.

Saidai Kylian Mbappe ne ya samu kyautar wanda yafi kowa cin kwallaye da yawa a World Cup din bana inda aka bashi Golden Boot.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon gwamnan jihar Jigawa inda ya ziyarci wajan wani aiki da ya bayar ba'a gama ba yake fada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *