Wednesday, August 5
Shadow

Kalli Bidiyon: An kamashi ya je masallacin kasuwar Dawanau yana zuba wani abu a cikin ruwan da ake alwala

Wannan wani mutum ne da aka kama ya je masallaci a kasuwar Dawanau yana zuba musu wani abu a ruwan da suke Alwala.

A Bidiyon an ganshi yana ta Ihu yayin da aka kamashi ake tafiya dashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ba yaran nan kadai, har iyayensu ya kamata Shugaba Tinubu ya karramasu>>Inji Sheikh Gadon Kaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *