Sunday, March 15
Shadow

Kalli Bidiyon: An kawo min Naira Biliyan 500 in jagoranci malamai da zasu wa APC yaki neman zabe amma nakiya>>Inji Sheikh Sanusi Kalil

Malamin addinin Islama, Sheikh Sanusi Kalil ya bayyana cewa an kawo masa tayin ya jagoranci malamai da zasu wa Gwamnatin APC yakin neman zabe a 2027.

Yace an ware kudi Naira Biliyan 500 sannan duk wanda zai jagoranci tafiyar za’a bashi kawo me tsoka daga cikin kudin.

Saidai malam yace bai yadda da wannan tayin ba.

@voice_of_muslims_91

An Ware Naira Biliyan Dari Biyar, Za’a Bawa Malamai, Su Tallata Gwamnatin nan a zaben 2027.

♬ original sound – ISLAMIC_WORLD
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Da Duminsa: Kwa Kwankwaso ya bayyana abinda zai faru a 2027 bayan komawar Abba jam'iyyar NNPP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *