Sunday, November 16
Shadow

Reverend Ezekiel Dachomo ya tsynewa Reno Omokri saboda Reno Omokrin yace Babu wata Mhuzghunawa da akewa Kirista

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Reverend Ezekiel Dachomo daga Jihar Filato ya tsinewa Reno Omokri saboda yace babu wata Mhuzghunawa ko Khisan Kyiyashi da akewa Kiristoci a Najeriya.

Ezekiel wanda shine shugaban cocin Church of Christ in Nations (COCIN) a karamar hukumar Barkin Ladi yace Reno Omokri yana hada kai da Gwamnati yana cimma wani burinshi inda yace amma abin ya zo karshe a wannan karin ba zai yi nasara ba.

Hakana Ezekiel ya kuma tsinewa wasu membobin CAN da suma suka ce ba’awa Kiristoci Kyisan Kyiyashi a Najeriya

Yace abinda kawai zai tseratar da Reno Omokri shine idan ya tuba.

Lamarin ya jawo muhawara me zafi a kafafen sadarwa inda wasu suka rika kiran Reno Omokri ya roki faston yafiya.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan Sanata Prof. Okorie Ani daga jihar Ebonyi yana baiwa mutanen mazabarsa tallafin Tukunyar dafa abinci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *