Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon: An wayi gari da Koke-koken cewa Opay sun kwashewa mutane Kudade

Mutane da dama na ta kokawa da cewa Opay sun kwashe musu kudade daga asusun ajiyarsu.

Da yawa sun yi Bidiyo suka dora a kafafen sada zumunta inda suke neman ba’asi game da kudaden nasu.

Xuwa yanzu dai Opay basu ce komai ba game da lamarin.

https://www.tiktok.com/@mardee410/video/7578970897671916820?_t=ZS-91sXztGa80m&_r=1
Karanta Wannan  Gidajen Sayar da Man Fetur kusan Dubu biya sun kulle saboda rashin tabbas na farashi da yawaitar rage farashin da Dangote yake

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *