Monday, April 20
Shadow

Kalli Bidiyon: An yi min wahayi Za’a sake yunkurin yiwa shugaba Tinubu jhùyìn Mùlkì>>Inji Fasto Ayodele

Fasto Ayodele ya bayyana cewa, an masa wahayin akwai wani yunkurin juyin Mulki da za’a sake yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Ya bayyana cewa a wannan karin akwai wata kasa ma da zata goyi bayan yunkurin juyin mulkin.

A cewarsa, DSS ne kawai zasu iya dakile wannan jhuyin mulkin.

Karanta Wannan  Bidiyon Sheikh Saleh Pakistan yana kiran a zabi Shugaba Tinubu da Abba a 2027 ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *