Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Ana tawa Matar Gwamnan jihar Ebonyi Allah wadai saboda shiga gasar rawar Tiktok

Matar gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru na shan ruwan Allah wadai saboda shiga gasar rawar Tiktok.

An ganta da abokanta suna ta tikar rawa a gaban kyamara.

Inda ake ta sukar ta da cewa wannan ba mutuncin ta bane a matsayin ta na matar gwamna.

Karanta Wannan  Karku bari kudi ya raba kanku>>Kashim Shettima ya gayawa iyalan Dantata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *