Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Hukumar Hisbah ta kama matashiya saboda Bidiyon badala

Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kama wata matashiya me shekaru 18 saboda Bidiyon badala da ta yi wanda ya watsu sosai.

Matashiyar tace ta je Kano daga jihar Adamawa ne dan ta shiga Harkar fim inda tace sanadiyyar hakan ne ta hadu da wasu matasa suka rika Bidiyon badala wanda ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Shima wanda suka yi Bidiyon tare an kamoshi ya bayyana nadamar abinda ya aikata.

Karanta Wannan  Karanta Jadawalin 'yan siyasar da Aka dakatar da binciken da EFCC ke musu bayan da suka koma jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *