Wani Bidiyon taron siyasa ya dauki hankula inda aka ga ana rabawa mutane Rogo.
Mutane da yawa masu sharhi a kafafen sada zumunta sun yi Allah wadai da wannan tsari inda suka ce cin fuskane.