Monday, September 14
Shadow

Allah Sarki: Tauraruwar Kannywood ta fashe da kuka bayan da aka bata kyautar Buhun shinkafa 3

Tauraruwar fina-finan Hausa Ta fashe da kuka bayan da Nuhu Abdullahi ya bata kyautar Buhun Shinkafa 3.

An ganta tana kuka inda tace da aka kirata, ta yi tsammanin Za’a bata shinkafa ce ‘yar kadan inda tace sai taga Buhu 3 ce.

Tace ta je ta rabawa danginta.

Karanta Wannan  Saboda matsalar tsaro: Gwamnatin tarayya ta umarci ministan tsaro da shuwagabannin sojoji su koma Sokoto da zama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *