Monday, August 10
Shadow

Menene matsalar wannan kayan nawa, naje coci dasu amma Fasto ya koreni wai nayi shigar banza>>Inji Wannan matashiyar

Matashiya ta bayyana cewa taje coci sanye da kayan da take ganin basu da wata matsala amma Fasto ya gaya mata cewa ta yi shigar banza.

Matashiyar me suna Isabella Onyeka ta saka Bidiyon kayan a shafinta na Tiktok inda take tambayar menene matsalar kayan nata.

Karanta Wannan  Saurayina Na Ya Ce Ya Gaji Da Zaman Otal Din Da Nake Yi Shi Ya Sa Ya Siya Min Gida Na Naira Milyan 55 Tare Da Zuba Min Kayan Daki Na Milyan Ashirin, Inji Rahama Sa'idu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *