
Babban yaron Naziru Sarkin Waka me suna Abba Csale ya bayyana cewa, idan bai samu kudi sosai ba a wata shine ya samu Naira Miliyan 5.
Ya bayyana hakane a yayin da yake magana da wanda yayi tataki daga legas zuwa wajan Sarkin wakan.
Saidai da yawa basu yadda da abinda ya fada ba inda suka ce gashi sun ganshi da silifas a Bidiyon sannan sannan kullun da jallabiya daya ake ganinshi.