Alhaji Adamu Kazaure Wanda yawa Gwamnan jihar Naija Zhaghin kare dangi ya bayyana cewa labarin da ake yadawa wai DSS sun kamashi ba gaskiya bane.
Ya bayyana hakan a wani sabon Bidiyon da ya wallafa inda yace kuma ba zai daina Gwagwarmaya ba.