An ga mawakin Najeriya, Burna Boy da sabuwar motarsa ta dala Miliyan $9 kirar Bugatti.

Saidai yaje wani guri ta kasa wucewa ana ta fama saboda ta yi kasa da yawa.