Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Ban taba yin addu’a ba saboda Wasan yarace>>Inji Femi Kuti

Dan gida marigayi shahararren mawakin Najeriya, Fela Kuti, watau Femi Kuti yace shi bai taba yin addu’a ba kuma baya yi saboda wasa ya dauki addu’a.

Karanta Wannan  Ba kamar yanda ake cewa mun Kàshè 'yan sa kai da yawa ba a Zamfara, Guda biyu ne kawai suka mùtù bayan jirgin saman mu yayi kuskuren jefa musu Bàm da tunanin cewa 'yan Bìndìgà ne>>Hukumar Sojojin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *