Thursday, September 10
Shadow

Mutane na ta mamakin wace irin zuciya gareta yanda ta dauko waya ta fara biyo a Asibiti bayan rasuwar mahaifiyarta

Wannan matar ta dauki hankulan mutane sosai bayan da ta dauko waya tana Bidiyon a Asibiti bayan mutuwar mahaifiyarta.

Ta rika kalamai na kama da wadda ta zauce.

https://twitter.com/Teeniiola/status/2003818363194315200?t=ZN-LpmcOkFl4CkgiKHDX-w&s=19
Karanta Wannan  Kotu Za Ta Yankewa Hamdiyya Sidi Hukuncin Bulàla 12 Ko Daurin Shekaru 2 Ko Kuma Tarar Naira Dubu Hamsin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *