Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon yanda dubban mutane ke tururuwar shiga Jirgin ruwan da faston nan na kasar Ghana ya gina da yace ranar Kirsimeti za’a yi tashin Qiyama

Dubban Mutanene a kasar Ghana suka fito dan shiga cikin jirgin ruwan faston nan da yayi ikirarin wai ranar Kirsimeti za’a yi tashin Qiyama.

Lamarin ya baiwa mutane mamaki.

https://twitter.com/OzorNdiOzor/status/2003860333501309328?t=rurYVsIh-LSHQRbllx7a1w&s=19
Karanta Wannan  Dan Shugaban kasa, Seyi Tinubu ya cika shekaru 40 da haihuwa, za'a raba Baibul guda Miliyan daya dan murna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *