Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Update, watau Bidiyon Tsyràìchy da ake ta yamadidin ya fita na Tauraruwar Tiktok, Princess Ruky

Tiktok ya dauki dumi bayan da ake zargin Update, watau Bidiyon Tsyràìchy na me sayar da abaya da ake kira da Princess Ruky ya fita.

‘Yan Tiktok daban-daban sun yi ikirarin Fitar Bidiyon nata inda ake ta mamaki wasu na cewa basu yi tsammanin hakan daga gareta ba.

Musamman ma dai ganin cewa tana da alamun kamun kai da sannan tana yawaita karatun Qur’ani.

Zuwa yanzu dai babu wanda ya fito da ainahin Bidiyon saidai zargi, sannan itama bata ce komai ba kan lamarin.

Saidai da wani ya mata comment cewa, wai an ji Update dinta ya fita da gaskene ne? Ta bashi amsar cewa kuna cikin Alheri kenan.

Karanta Wannan  YANZU YANZU: Sabida tsohon Allah da nake dashi a lokacin Mulkina Ko Fentin Gidana Ban Canja Ba A Tsawon Shekaru Takwas Da Na Yi Akan Mulki, Cewar Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *