Wednesday, March 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Bature ya zargi shugaba Tinubu da daukar hayar mutane a kasar Ingila aka basu Fan £500 dan su fito titi su tarbi shugaban kasar

Wannan baturen ya zargi Gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da cewa, ta biya mutane a kasar fan £500 dan su fito kan titi su yabawa Gwamnatin Tinubu.

A kwanakin da ya gabata ne dai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya je kasar Ingila inda ya gana da Gwamnatin kasar akan alakar Najeriya ta kasuwanci da kasar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Bazawara wadda tace ita Haryjace na neman Mijin aure da gaggawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *