Saturday, July 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan Ficewar Rabiu Rikadawa daga tafiyar Rarara, Yaron Rarara, Usman A. Adam ya bayyana cewa rashin gaskiyar da Baba Dan Audu ke yi ne a fim yake son yi musu shiyasa aka samu matsala dashi

Baba Dan Audu, Watau Rabiu Rikadawa ya sanar da ficewa daga tafiyar Dauda Kahutu Rarara.

Saidai bayan ficewarsa, daya daga cikin yaran Rarara, Usman A. Adam ya bayyana cewa, Rashin gaskiyar da yake yi ne a film yaso yi musu shiyasa aka samu matsala dashi.

Kuma Usman ya rika kiran Baba Dan Audu da Barawo.

A wata hira da DCLHausa ta yi dashi, Rikadawa yace Naira Miliyan 200 gwamnatin jihar Gombe ta basu a ziyarar da suka kai.

Saidai ba Rikadawa ne kadai ya fice daga tafiyar Rarara ba akwai irinsu Mansurah Isah da Fati KK.

Karanta Wannan  Mata ta Gari: Kalli Yanda wata matar aure ke shan yabo saboda baiwa mijinta abinci kala-kala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *