Sunday, July 26
Shadow

Kalli Bidiyon: An gano mata masu dauke da cikin Shyege a cikin matan da gwamnatin Kano Zatawa auren gata

Rahotanni daga jihar Kano na cewa, An gano cewa wasu daga cikin matan da gwamnatin jihar zatawa Auren gata suna dauke da juna biyu.

Hakan yasa dole aka daga maganar auren inda aka cire wadanda aka samu da cikin ake neman wasu su maye gurbinsu.

@fahadkabirmaitata

AN SAMI WASU MATA DAUKE DA CIKI A CIKIN MATAN DA GWAMNATIN KANO ZATA YIWA AURAN GATA

♬ original sound – fahadkabirmaitata
Karanta Wannan  Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai kai ziyara kasar Amurka ranar Talata dan shawo kan kasar karta Afkawa Najeriya da Khare-Khare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *