
Daya daga cikin daliban malamin Addinin Islama Sheikh Khalifa Sani Zaria da aka kama ya fito yayi bayani dalla-dalla kan dalilin da yasa aka kamashi.
Yace Addu’a ce aka baiwa malam yayi, shine aka biyashi, wai shine aka kamashi dalilin kudin da aka bashi.
Yace ina ‘yan siyasa da suke satar kudade da yawa?
Yace kuma shin laifin malam ne dan yayi addu’a an bashi kudi?
Kalli Bidiyon jawabin a comment.