Wednesday, August 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Ceton da ake cewa akwai ranar Qiyama, ba gaskiya bane, babu ceto>>Inji Dr. Ismail Zakariyya

Malam Dr. Ismail Zakariyya ya bayyana cewa ceton da ake gayawa mutane akwai ranar qiyama ba gasiya bane babu ceto.

Ya bayyana hakane a wani karatunsa da yayi wanda Bidiyon sa ya karade kafafen sada zumunta.

Malam ya kawo hujjojinsa daga cikin Qur’ani.

@alkashnawi1

#tiktoklive #livehighlights @Dr Ismail zakariyya alkshnawi @MASUSSUKA MEDIA @masussuka media kano @ASADUSSUNNAH TV @Bn Al-Qasim Asadul Islam

♬ original sound – يحي محمد الكشناوي
Karanta Wannan  Bayan da ya tsere daga Najeriya, Dan Daudu Bobrisky ya wallafa Bidiyo yana kirga daloli

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *